*GUZURIN SAFIYAH

Tags

* *GUZURIN SAFIYAH*

*Ya ALLAH ka yi mana gafara, Rahma, Afwah, rangwame da kuma sassauci...*

*Ya ALLAH kayi mana tsari da bashi, kunci, talauci, hassada da kuma bakin ciki....*

*Ya ALLAH ka so mu ka sa a so mu, ka so mu ka hana mu saba maka ta kowace fuska...*

*Ya ALLAH ka sada mu da alkhairai duk inda muke, kuma ka dawwamar  mana da shi har abadah*

        *SABAHUL KHAIR....* *

        *SABAHUL KHAIR....*

by hausabest@gmail.com