ADDU'AR MAGANCE MUSIFU

Tags

ADDU'AR MAGANCE MUSIBU.

BismilLah.

A zamanin Sahabbai watarana anyi gobara awani Qauye daga cikin Qauyukan Madeenah.

Daga jin labarin Gobarar sai duk Mutanen Qauyen suka tafi aguje domin su kashe wutar daga gidajensu. Duk sun tafi in banda wani mutum guda.

Da aka tambayeshi mai yasa ba zai taho ba?,  sai yace ai shi wuta ba zata ta'ba cin gidansa ba.

Da suka je suka samu nasarar kashe gobarar daga gidajensu sai suka ga lallai wutar nan bata ta'ba gidan wannan mutumin ba, amma ta cinye duk gidajen dake kusa da nasa.

Don haka sukayi mamaki sosai. Da suka dawo suka tambayeshi menene sirrin abun? Kuma ta yaya ya tabbatar cewa Wuta ba zata ci gidansa ba?.

Sai yace "Ai Manzon Allah (saww) ya sanar dani wata addu'a wacce idan ka fadeta Allah zai kiyayeka daga dukkan Musibu.

Ga addu'ar nan kamar haka :

"اللهم أنت ربي لا إله إلا أنت عليك توكلت وأنت رب العرش الكريم، ما شاء الله كان وما لم يشأ لم يكن ، لا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم. أعلم أن الله على كل شيء قدير و أن الله قد أحاط بكل شيء علما، اللهم إني أعوذ بك من شر نفسي ومن شر كل دآبة أنت آخذ بناصيتها، إن ربي علي صراط مستقيم.

Allahumma anta Rabbee la ilaha illa anta 'Alaika Tawakkaltu wa anta Rabbul 'Arshil Kareem.

Ma sha Allahu kana, wama lam yasha' Lam yakun. A'alamu Annal Laha 'ala kulli shay'in Qadeerun wa annal Laha Qad ahaata bikulli shay'in ilman.

Allahumma innee A'uzu bika min sharri nafsee Wa min sharri kulli daabbatin anta Aakhizun Bi naasiyatiha. Inna Rabbee 'ala Siratin Mustaqeem. (Qafa 1 safe da yamma).

KUYI SHARING DIN WANNAN ADDU'AR DOMIN JAMA'A SU AMFANA BAKI DAYA.

ASUBA TAGARI!

HANYOYIN 4 NA YADDA ZA’A MAGANCE WARIN BAKI A SAU’KAKE

Kiwon Lafiya: Hanyoyi 4 na
kauracewa warin baki
Warin baki cuta da ka iya kama kowa, sai
dai ance babu wata cuta da ba a iya
magance ta,da yawa daga cikin mutane
masu fama da warin baki, shiga cikin abokai
ko ‘yan uwa yana yi musu wahala, sanadiyar
janyo musu barazanar jin kunya ko kuma su
na magana ana toshe hanci.
Masana kiwon lafiya sun bayyana cewa
warin baki abu da duka wanda ke dauke da
shi, to ko shakka babu shi ya gadarwa
kansa wannan wari na baki, sanadiyar rashin
tsaftace baki ko kuma rashin kula wajen
ciyaye na abinci da ka iya janyo cutar.
Akwai nau’ukan abinci wanda da zarar
mutum ya yi amfani dasu suke sauya launin
baki, baya ga haka akwai lokuta da ba su
dace a ci wasu nau’ukan abincin ba, kamar
irin su shan abin mai zaki kafin kwanciyar
bacci.
Ga jerin tafarki hudu da ka iya taimakawa
wajen kawar da warin baki dake addabar
mutane da dama, ta yadda ba su iya shiga
mutane.

1. Yin amfani da lemun bawo musamman
ma lemun tsami, domin su na tattare da
sunadarai dake hana kwayoyin cututtuka na
cin baki dake janyo warin na baki.
Bincike ya nuna cewa, zuba bari guda na
lemun tsami a cikin kofi daya na ruwa,
sannan a dan gauraya da gishiri wanda bai
wuci rabin cokalin shan shayi ba, kuma a
kurkura a baki kafin kwanciyar bacci, yana
hana warin baki.

2. Garin Khal na itacen tufa Gauraya cokali
daya na garin khal na itacen tare da kofi
daya na ruwa kuma a kwankwade yana hana
warin baki.

3. Garin hodar gashin burodi: Bayan fitar da
hakora da kara musa haske tar-tar, idan aka
kwaba garin hodar gashin burodi da ruwan
dumi aka kurkura a baki koda sau biyu a
rana, tabbas mutum zai yi sallama da warin
baki

4. Ruwan shayi zalla babu madara ko kuma
shayi na koren ganye na daukewa masu sha
warin baki.

ABUBUWA 5 DAKE KAWO ILLA GA LAFIYAR DAN ADAM BAYAN CIN ABINCI

Guji aikata
wadannan abubuwa 5 bayan cin
abinci.
Akwai abubuwa da mutane ke yawan yi
bayan sun gama cin abinci kamar kishingida
ko yin barci da sauran su.
Da dama daga cikin abubuwan da aka saba
yi bayan cin abinci na da dadin aikatawa
amma ya zama dole a guje su don kare
lafiya.
Masana sun ce aikata hakan na da matukar
hatsari kuma yana iya haifar da matsala ga
lafiyar mutum.
A guji aikata wadannan abubuwan guda 5 da
zarar an gama cin abinci:
1) Shan sigari: Sigari nada sinadarin
”nicotine” wanda ya ke haifar da ciwon daji
da hunhu.
Wannan illa ta sigari tana zama ninki goma
idan aka sha sigarin da zarar an gama cin
abinci. Har wayau shan sigari bayan gama
cin abinci yana hana narkewar abincin da
wuri. Idan ya zama dole sai an sha sigarin
to a bari sai bayan kamar sa’a 2 (2 hours)
bayan gama cin abincin.
2) Cin ‘yayan itatuwa: ‘Yayan itatuwa na
dauke da sinadarai da suke daukan tsawon
lokaci kafin su narke su bi jikin dan adam.
Shan su kafin a ci abinci zai bada damar
amfana da sinadaran gina jiki da suke dauke
da su.
Shan su kuwa bayan gama cin abinci na
jinkirta narkewan abinci yana kuma gadar da
zafi a zuciya da kuma yawan gyatsa.
3) Barci: Mutane da dama na yawaita yin
barci da zarar sun gama cin abinci wanda
hakan na sa kumburin ciki kuma yana sa
barci na babu gaira babu dalili a lokutan da
basu kamata ba.
Bincike ya nuna cewa masu yawan yin barci
da zaran sun gama cin abinci sun fi saukin
samun cutar bugun zuciya (stroke).
Yana da kyau a dakata akalla sa’a 2 bayan
cin abinci kafin a yi barci.
4) Wanka: Yin wanka da ruwan dumi bayan
gama cin abinci yana tsinka jinin jiki wanda
hakan na hana jini isa ga tumbin dan adam.
Hakan yana kawo cikas ga narkewan abincin
da aka gama ci.
5) Shan Shayi: Shayi na da muhimmanci
amma shan sa bayan an gama cin abinci
yana kawo karancin sinadarin ”Iron”.
Hakan na iya sanya jiri da rashin kuzari da
gajiya. Har wayau karancin ”iron” na iya
kawo cutar (anaemia).

AMFANIN ZOGALE GOMA SHA TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM

AMFANIN ZOGALE GOMA SHA
TAKWAS (18) GA JIKIN DAN-ADAM
==========================
Ana Bukatar Jama'a su yada
wannan Post
zuwaga Sauran Al'umma domin
Qaruwa da
Juna.
.
1- Ana dafa ganyen zogale da zuma
a
sha kamar shayi domin maganin
Olsa (ulcer).
.
2- Ana shafa danyen ganyen zogale
akan goshi
domin maganin ciwon kai.
.
3- Ga wanda ya yanke ko ya sare ko
wani karfe ya ji masa ciwo, zai
shafa danyen
ganyen zogale
inshaAllah jinin zai tsaya.
.
4- Ga mai fama da kuraje a jiki, ya
hada garin
zogale da man zaitun ya shafa.
.
5- Ana sanya garin zogale akan
wani
rauni ko
gembo domin saurin warkewa.
.
6- Sanya garin zogale a cikin abinci
yana
maganin hawan-jini da kuma
karama mutum
kuzari.
.
7- Ana dafa ganyen zogale tare da
sa
kanwa 'yar
kadan domin maganin ciwon
shawara.
.
8- Ga mai fama da ciwon ido zai
diga
ruwan
danyen zogale, haka ma mai fama
da
ciwon
kunne.
.
9- Macen da ke shayarwa ta dafa
furen zogale
da
zuma dan karin nono.
.
10-Wanda ke fama da yawan fitsari
wato cutar
Diyabetis ya rinka shan furen
zogale
da citta kamar shayi.
.
11-Idan aka tafasa furen zogale da
albasa aka
sha kamar shayi yana maganin
sanyi.
.
12-Haka ma cin danyen zogale yana
maganin
tsutsar ciki ga yara.
.
13-Ana daka ganyen zogale da
'ya'yan baure a
sha da nono ko kunu yana maganin
ciwon hanta.
.
14-Ga mai fama da sanyin kashi ko
wani kumburi
zai soya 'ya'yan zogale a daka su
sannan a hada
da man kwakwa (man-ja) sai a
shafa.
.
15-A daka zangarniyar zogale da
'ya'yan da ke
ciki tare da karanfani, citta, masoro
da kuma
kimba domin karin karfin da
namiji
da sa masa
kuzari, haka kuma yana karawa
mata nishadi.
.
16-A daka saiwar zogale da 'ya'yan
kankana a
sha da nono yana maganin
tsakuwar
ciki
(Apendis).
.
17-Haka kuma idan mutum yana
fama da ciwon
Aids zogale kan radadinshi ta
hanyar
shan ruwan
dafaffen zogale.
.
18-Haka kuma mai fama da
Typhoid da malaria
da kuma ciwon basir ko shawara,
zai
iya yawaita
shan ruwan dafaffen zogalen domin
samun sauki.
.
Ana Bukatar Jama'a su yada
wannan Post
zuwaga Sauran Al'umma domin
Qaruwa da
Juna.
.
Allah ya kara mana lafiya kuma ya
bamu ikon
gode masa da ita ta hanyar aikata
umurninsa da
nisantar abinda ya hana

08143484943

LOKUTA GUDA 5 MAFI TSADA A WATAN RAMADHANA

Tags

*_LOKUTA GUDA 5 MAFI TSADA A WATAN RAMADHANA_*

Hakika lokacin watan Ramadhana lokaci ne mafi tsada gaba dayansa,amma akwai lokacuta mafi tsada cikinsu,wanda sunfi tsada a dukkan sauran lokuta baki daya.

1-Lokaci na Farko
*"Lokacin Shan Sahur"*
Wato daga da fitowar alfijir,wannan lokacin yana da albarka guda ukku:
-Lokacin mai albarkane,
-Abincin sahur din mai albarkane
-sannan lokacine na amsa addua.

■Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Allah ya sanya albarka acikin abubuwa guda ukku,acikin jama'a da Sahur......)*
@Dhabarany

■Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Lallai Allah ya sanya albarka acikin Sahur da Awo)*
@Jami'i Sagheer

2-Lokaci na Biyu
*"Lokacin Bude baki*

Lokacin mai albarka guda ukku

-Lokacine na amsa addua
-Lokacin ne na farin cikin masu azumi lokacin buda bakinsu
-Lokacine na samun cin nasarar musulmai idan suna gaggauta buda baki.

Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Mutane guda ukku ba'a mayar da addu'o'insu,adduar mai Azumi lokacin bude baki,da adduar Shugaba adali da adduar wanda aka zalumta)*
@Tirmzy da Bn Majah da ibn Hibban

Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Mai Azumi yana da addua karbabbiya lokacin bude bakinsa)*
@Ibn Majah

Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Addinin Allah bazai gushe ba yana mai samun rinjaye matuqar suna gaggauta bude baki)*
@Abu Dauda.

3-Lokaci na Ukku
*"Daren lailatul Qadri*

Lokacin mai albarka guda ukku
-Samun gafarar zunubai
-Lokacin na amsa addua
-Lokacin na rubanya ladar ibada

Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(Duk wanda ya raya daren lailatul Qadri, yana mai Imani yana mai neman Lada,an gafarta masa abinda ya gabatar na zunubansa)*
@Bukhari da Muslim

Mafi tsadar Abinda ake su karokin Allah shine,afuwa da gafara sannan karoki abinda kake so bayan haka,kamar yadda Hadisin Nana A'sha R.A ta tabbatar daga Manzon Allah s.a.w

4-Lokaci na Hudu
*"Lokacin da dare ya raba tsakiya,ko ya kai kashi ukku na karshe"*

Manzon Allah ِﷺ yana cewa:
*(Idan dare ya wuce tsakiya,Ubangiji Tabaraka wata'ala yana saukowa zuwa samar duniya,sai ya riqa cewa:"Shin akwai mai rokona na bashi,Shin akwai mai wata buqata abiya masa,shin akwai mai neman gafara a gafarta masa,yana ta fadar hakan har zuwa fitowar alfijir)*
@صحيح مسل :(758)

5-Lokaci na biyar
*"Bayan sallar Assuba zuwa fitowar rana"*

Manzon Allah s.a.w yana cewa:
*(.....Wanda ya zauna yana ambaton Allah bayan sallar assuba yana zaune a inda yayi sallah,yana ambaton Allah,har rana ta fito,sannan ya tashi yayi sallar raka'a biyu,bayan fitowar rana,za'a rubuta masa ladar Aikin hajji cikakkiya...)*
@Saheehul jami'i

Allah ne mafi sani.

Yan uwana muyi kokari wajan kula da murar wadan nan lokuta masu albarka.

Allah ka gafarta mini ni da mahaifana da sauran musulman duniya baki daya.

*_Rubutawar: ✍🏼_*
*_Malam Mustapha Musa Abu Aisha {Hafizahullah}._*

Daga: *_ZAUREN ADDIINU ANNASIHATU._*

KYAUTATAWA IYAYE_

Tags

*_RAMADAN: KYAUTATAWA IYAYE_*

1) Kyautatawa iyaye yana daga cikin manya manyan ibadu da ake neman kusancin Allah dasu. Watarana wani bawan Allah yazo wurin Abdullahi Ibn Abbas R. yace masa yayi manyan laifuka ciki harda kisan kai, sai Abdullahi Ibn Abbas yace masa mahaifiyar ka tana da rai? sai yace a'a sai Abdullahi Ibn Abbas yace masa kaje kayita istigfari ana tsammanin Allah ya gafar maka. bayan ya fice sai Mujahid yace wa Abdullahi Ibn Abbas: ya dan baffan Manzon Allah miyasa ka tambayeshi idan mahaifiyar sa tana da rai? sai Abdullahi Ibn Abbas yace: ban san wani aiki nigari da yake kusantar da bawa ga Allah ba kamar kyautatawa mahaifiya.

2) Duk wani aikin nafila dazakayi cikin Ramadan kamar karatun al-Qura'ni da sallar dare da sadaka  da zikiri ba wanda yakai ladar kyautatawa iyaye. kyautatwa iyaye wajibine cikin manyan wajibai wanda Allah yayi ta maimaita muhimmancinsa cikin al-Qurani haka ma Annabi S.A.W cikin hadissai dayawa.

3) Gaskiya mai daci itace:  Duk wanda yayi shekara 20 da rayuwa a cikin mutanen Nigeria yana tare da mahaifansa biyu, yana da wahala wasu shekara 20 su sameshi yana tare dasu. Mafiyawan ‘yan Nigeira suna rasa daya daga cikin mahaifansu ko duka biyu kafin sukai shekara 40 a rayuwa, kadan suke wuce hakan.

4) kayi amfani  da wannan damar domin kyautatawa mahaifanka. Kafin kakai suger da madara a waje ka tabbata ka fara dasu kamar yadda Annabi S.A.W yace gameda sadaka “kafara da Mahaifiyarka sannan mahaifinka sannan…. Sannan…”[ Bukhari] koda mahaifanka sun fika arziki zasuji dadin kyauta daga gareka. Ka tuna damace ka samu kuma zata iya kubcewa koda yaushe. Zakaga albarka a rayuwarka idan kayi haka insha Allah. Idan kuma iyayen sun rasu sai ayitayi musu addu’a a cikin wannan watan mai albarka.

5) Idan baka samu abinda zaka basu ba to kada zafin azumi da zafin aljihu yasa kagaya musu bakar Magana. Ka sassauta musu ka tausaya musu. Kyautatamu su da tausaya musu yana ka wo albarka ga rayuwa duniya da lahira.

Allah yabamu ikon yiwa iyayen mu biyayya.

*_Rubutawar: ✍🏼_*
*_Sheikh Dr. Jabir Sani Maihula {Hafizahullah}._*

Daga: *_ZAUREN ADDIINU ANNASIHATU._*

KUNDIN MA'AURATA

Tags

*💌KUNDIN MA'AURATA //08💞*

*_SHASHANTAR DA MAGANA_*

Daya daga cikin abubuwan da suke baqanta wa mace rai shi ne lokacin da za ta riqa jin an mai da ita kamar saniyar ware a kan abin da take jin cewa tana da rinjaye, misali diyarta da take auren wani yaro dan kasuwa, tana jin cewa ana cutar mata da yarinyar gwargwadon yadda bincikenta ya nuna a wurin yarinyar, tabbas za ta iya gasgata yarinyarta saboda abu biyu, na farko dai ita ta raini yarinyarta ta san halinta, na biyu kuma duk alamomin damuwa da rashin jin dadi suna bayyana a fuskarta da jikinta, don haka ta yi wa mijinta, wato uban yarinyar, maganar cewa ya je ya binciko abin dake faruwa, ta fahimci cewa yaronnan so yake ya yi wa diyarsu yankar qauna, da maigidan ya dawo matarsa tana zaton zai yi mata magana bai ce komai ba, shi ya sa ta qyale shi har zuwa lokacin cin abincin darensa, sannan ranta ma ya gama baci.

Yana dab da kammalawa ta tambaye shi ko zai sha shayi, ya ce bai da buqata, sai ta ce "Ina zaton za ka gaya min yadda kuka qare da wancan yaron ba ka ce komai ba! Ka gan shi kuwa" ya ce "I na gan shi, kuma mun dan tattauna na tsawon lokaci" a maimakon ya yi mata bayani sai ya yi shuru, qila shi yana ganin cewa lamarin abu ne da ya shafi maza zalla, ita kuma ba abin da ya fi mata zancen diyarta, za ta so ta ji yadda lamarin ya kaya, ta ce "Ban gane kun tattauna ba, wai me ke faruwa ne?" Ya ce "Mts! Wasu 'yan abubuwa ne qanana, in da za su zauna su tattauna ba ma sai wani ya shiga tsakaninsu ba"

Shi yana sauqaqa abin ne yadda mahaifiyar ba za ta shiga cikin maganar ta tada zaune tsaye ba, a ganinsa ya riga ya magance matsalar, ta ce "To ai kai ba haka ake yi ba" tana qoqarin ta san hanyar da ya bi ne wurin magance matsalar "Kamata ya yi ka tara su a gabanka, ka ji ta bakin kowa, ba ka kira shi shi kadai ka saurare shi ba" anan ransa zai baci, saboda tunanin cewa ta raina hankalinsa, don ita ce ma take qoqarin gaya masa me ya kamata ya yi, in ba sa'a aka yi ba sai ya bar asalin maganar da suke yi, wace inda zai ce haka na yi shi kenan ya gama, amma sai ya kama ta da fada "Wai ke me yasa ba ki da haquri ne? In kina ganin kin fi ni sanin yadda za a daidaita su bismillah! Sai ki je ki tanqwara shi ya tafiyar da yarinyarki yadda kike so" a wannan misalin ma an sami sabani, wanda zahirinsa shurun namijin ya kawo shi, mace tana son a kawo mata komai a fassale, tana son a riqa tattaunawa da ita, namiji kuma bai cika son lugwigwita magana ba.

Ba fa dole ya zamto 'yarsu ce da gaskiya ba, kamar yadda zai iya kasancewa mijin 'yar yake da gaskiyar, a duk biyun uban yarinyar yana ganin za su iya daidaita kansu masamman yadda ya ja kunnensu dukansu, ya kuma nuna musu hatsarin kasantuwarsu a irin wannan yanayin na rashin fahimtar juna, tunda sun nuna sun ji abin da ya ce shi kenan magana ta qare, ita kuma uwar ba ta san hanyar da aka bi ba, ta san maza da rashin kula halin diyoyinsu mata, sai a yi ta cutar da su ba tare da sun nuna kulawarsu ba.

Akwai misaloli da dama wadanda maza sau tari ba sa sakin jiki da matansu su yi musu bayani, a qarshe kuma in abin bai yi kyau ba macen ita ce abar zargi, misali "Baqina za su zo ki tabbatar an gama komai kafin lokacin" ta amsa "In sha Allah, amma ka kawo kayan hadin da wuri, mutum nawa kake jin za su zo?" Ya ce "Ban sani ba, amma ki yi yadda zai isa" "Kana ganin za su kai 10-15?" "Na ce miki ban sani ba, ki yi yadda zai isa kawai, kar kuma a banzatar da abinci, ba wanda bai san halin da ake ciki a yau ba".

Nan ma a dunqule aka ba ta ba tare da bayani ba, in bai kai ba a ce ta yi qoro, in ya rage kuma a ce ta yi almubazziranci, rashin yi wa mata magana yakan dagula abubuwa da daman gaske, koda yake wani sa'in suna da zaulaya, ba abin da suke nufi kenan ba, amma maigidan sai ya fusata, misali za su yi baqi ne, kuma 'yar shinkafar da suke ci ta kusa qarewa, qila da safe ma sun tattauna qarewar tata da rashin kudin sayo wata, dan sauran duk ba ta wuce mudu 6 ba, kenan ba za ta kai su kwana 10 ba za ta qare, lokacin da ya yi maganar dafa wa baqi abinci sai ta ce "Kamar mudu nawa zai isa, kana ganin 7 ya yi?"

Tana sane ko ta gidan ba ta kai 7 din ba, in haushi ya cika shi sai ya gaya mata magana, ko ya jefa mata kudin hannunsa ya yi waje, ba tare da ya gaya mata yadda za a yi ba, kamata ya yi ta gama sauraronsa tukun, in ma zaulayar za ta yi sai ta yi masa a qarshe, kamar kuma lokacin da suka gama tattauna matsalar gida, da rashin kudi, ga kayan abinci duk sun qare, a qarshe-qarshen hirar sai ta dauko wata magana "Ni da ma za ka dan biya ni bashin da nake binka da na ji dadi, ga shi ma salla ta matso, wallahi ban da ko sisi a dakinnan, dan jarin da nake dan juyawa ma duk ka gama amshewa, don Allah zan dan sami ko rabi ne albashi sauran in ka samu sai ka cika min?"

Shi ma wannan in ba sa'ar aka ci ba zai iya zama laifi, don kuwa da ita aka tattauna rashin kudinnan amma ta juya baya kamar ba ta san komai ba, sai ka ga maigida ya yi kinini da fuska ya bata rai ya qi cewa komai, ko ta yi masa magana kuma ba zai ba ta amsa ba, wannan zai sa ko ta canja batun ba dole ba ne ya sake tanka mata, ba wai don ta yi masa maganar kudi ba, a tunaninsa baqanta masa rai take son yi, mun yarda maza suna da saurin fushi, kuma sun dauki hanyar qin yi wa mace magana ita ce zababbiyar hanyar da za su huce fushinsu, ko kuma su nuna mata cewa ba su ji dadi ba, wanda hakan a wajen mace kuskure ne, sau da yawa ba ta ba wa abu mahimmanci, namiji kuma yakan dauke shi da zafi, to amma ita ma ya dace ta riqa zaben lokutan da za ta yi wasa da lokutan da take kallon abubuwa a haqiqaninsu.

Zamu ci gaba insha Allah.

Rubutawa: Baban Manar.

Gabatarwa: Abu-Unaisa.

Wallafawa:- Ãbûbäkår Êkâ.

Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________

» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp).

‎Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa ga lambar mu (07036073248) ta ‎whatsApp.

GYARAN JIKI MA'AURATA

Tags

*✪ GYARAN JIKI MA'AURATA ✪*
☏+2347066620951
*INGANTATTU MAGUNGUNA FARIN CIKI
MA'AURATA*
( ••1•• )
🎀☁
☁☁🎀🎀🎀☁☁
*♻SA MAIGIDA GODIYA♻*
🍂garin dabino
🍃 zuma
🍁 minannas.
Yadda Zaki hada shine:
Idan kika sami dabino ki bare shi, sannan sai ki
shanya shi ya bushe, bayan ya bushe sai ki
kawo dan minannas Dinki sai ki hada shi da
wannan busasshe dabino naki, sai ki dake shi
ya yi lukul, wannan hadin naki Zaki hada shi a
cikin zumarki mai kyau ki kwaba sannan sai ki
dunga shan cikin babban cokali, kullum kina sha
sau biyu safe da yamma. Wannan hadin yana da
matukar muhimmanci ga mace mai miji ta
sashi.
Domin kuwa yana da kyau kuma zai baki dukkan
abin da kike nema, domin kuwa Zaki samu sa
albarka da godiya daga maigidanki
.
*🌿DON KARA WA KANKI NI'IMA🌿*
🍉 ruwan kankana.
🍂 kwai.
🍃 zuma.
Idan kika sami kankanarki Zaki tace ta, ki sami
ruwan cikin karamin kofi sannan sai ki kawo
kwanki guda daya sai ki fasa shi a cikin ruwan
kankana sannan sai ki kawo zumarki cikin
babban cokali biyu, sai ki shanye wannan
yan'uwa muddin kuka daure da shan wannan to
kuwa ina mai tabbatar muku zaku ga aikin da
cikawa domin kuwa wannan hadine mai kyau,
yana Kara mace ni'ima.
*☘DON JAWO HANKALIN MAIGIDANKI☘*
🌱 madarar ruwa.
🍌 ayaba.
🌿 garin dabino.
🍃 garin aya.
Idan kika San madararki ta ruwa gwangwani
daya, sai ki sami ayabarki kamar manya guda
biyu, sai ki yayyanka ta kanana a cikin madarar
ruwan, wacce kika sami kofinki kika juye,
sannan sai ki kawo garin dabinonki cikin
karamin cokali sai ki zuba a hadin madararki
sannan sai ki kawo garin ayarki shima cikin
karamin cokali sai ki zuba a Kai, sai ki hada ki
gauraya shi sai ki shanye wannan hadin ne mai
kyau sossai, sannan yana Kara wa mace ni'ima
,da samun yadda ake so a wajen maigida.

SIRRIN ALQUR'ANI DA SUNNAH WAJEN MAGANCE CUTUKAN:

*SIRRIN ALQUR'ANI DA SUNNAH WAJEN
MAGANCE CUTUKAN:* *Sihiri,hassada,maita da
shafar aljanu* *FITOWA TA 02* ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ ﺍﻟﺮ ﺣﻤﻦ
ﺍﻟﺮ ﺣﻴﻢ Godiya ta tabbata ga Allah mai karamci
da kyauta,wanda ya ƙagi halittu,yasamarsu
alokacin babusu,kuma yake juya lamuransu da
abinda zasu rayu akansa tunda farko,Maɗaukaki
mai kyautatawa. Mahaliccin mutane da
aljanu,wanda albarkarsa tayawaita harya saukar
da: *( ﺳﻨﻔﺮﻍ ﻟﻜﻢ ﺃﻳﻬﺎ ﺍﻟﺜﻘﻼﻥ(* ‏(ﺍﻟﺮﺣﻤﻦ 31 ) ga
bawansa. Tsira da aminci suƙara tabbata ga
fiyayyen halitta Annabi Muhammad da iyalansa
da sahabbansa da duk wanda yabi tafarkinsu
har zuwa ranar sakamako. *ALAMOMIN
SAMUWAR SIHIRI AJIKIN DAN ADAM* Munyi
bayanin nau'ukan sihiri (14),amma ba
sukenanba,idan hali yayi za'aji wasu cikin
wannan gaɓar. *1.*Canjawar halin soyayya
zuwa ƙiyayya cikin sauri. *2.*Yawan faɗa
tsakanin masoya. *3.*Rashin karbar hanzarin
juna. *4.*Girmama laifi komai ƙanƙantarsa.
*5.*Canjawar kamannin miji awajen matarsa ko
matar awajen mijinta(zaizamo mummuna komai
kyawunsa,zata zamo haka komai kyauwunta).
*6.*Wanda akayiwa sihiri zaiji bayison wani
aikin amfani ga ɗan uwansa(mace ko namiji).
*7.*Bayason xama tareda ɗan uwansa(mace ko
namiji). *8.*Ko soyayya mai tsanani(wacce
tawuce ƙima). *10.*Son saduwa(jima'i)Wanda
yawuce misali. *11.*Rashin son yin nisa daga
masoyi(ga wanda akayiwa sihiri). *12.*Son
kyautatawa wacce tawuce misali.
*13.*Makauniyar biyayya. *14.*Ganin motsin
abinda baya motsi ko tsewar abinda yake
motsi. *15.*Ganin ƙarami amatsayin
babba,babba amatsayin ƙarami. Zaiga komai a
kamarda batasaba,saɓanin yadda mutane suke
gani. *16.*Tirjiya,ƙauracewa mutane da
mantuwa mai tsanani. *17.*Harɗewar zance ko
zance da ba'a fahimta. *18.*Ganin abin tsoro
afili ko cikin barci *19.*Rashin son zama awaje
ɗaya. *20.*Rashin tabbata akan aiki ko sana'a
ɗaya. *21* Rashin son zuwa wajen aiki ko
sana'a. *22* Lalacewar kasuwanci,kora daga
wajen aiki batareda wani daliliba.
*23.*Tarwatsewar iyali ko guje musu batareda
wani daliliba. *24.*Tafiya zuwa inda baisaniba
ko barci awaje mai ƙazanta. Zamu chigaba
insha Allah. Mun tattaro bayanai daga:
*1*. ﺍﻟﺼﺎﺭﻡ ﺍﻟﺒﺘﺎﺭﻓﻲ ﺍﻟﺘﺼﺪﻱ ﻟﻠﺴﺤﺮﺓﺍﻻﺷﺮﺍﺭ
.*2* ﺍﺳﺮﺭ ﺍﻟﻘﺮﺍﻥ ﻓﻲ ﻋﻼﺝ ﺍﻟﺴﺤﺮﻭﺍﻟﺤﺴﺪﻭﻣﺲ ﺍﻟﺠﺎﻥ
.*3* ﺍﻟﻤﻨﻬﺞ ﺍﻟﻘﺮﺍﻥ ﻟﻠﻌﻼﺝ ﺍﻟﺴﺤﺮﻭﻣﺲ ﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻧﻲ
.*4* ﻭﻗﺎﻳﺔﺍﻻﻧﺴﺎﻥ ﻣﻦ ﺍﻟﺠﻦ ﻭﺍﻟﺸﻴﻄﺎﻥ Muhaɗu a
fitowa ta gaba. Daga: *AN NASIHA ISLAMIC
MEDICINE CENTRE TAKAI,KANO* Don ƙarin
bayani atuntubemu a: +2348065575014 Ko
hanyar email.(islamicannasiha77@gmail.com

ASIBITIN ANNABI S.A.W

Tags

ASIBITIN ANNABI (SAW)
.
Idan BAQIN CIKI ne ya dameka, Ko Quncin
Rayuwa, Ko rashin Ciniki a Kasuwa, Ko Rashin
jin
dadi awajen aikinka, Ko kuma MIJIN AURE kike
nema, to ga Wata Mafita daga Asibitin ANNABI
(S.A.W) :
.
- Yawaita Salati gareshi yana kawowa samun
biyan bukata da yayewar bakin ciki, da samun
farin ciki, Farin jini, da kuma daukakuwar
al'amuranka awajen Allah da bayinsa.
.
-Yawaita Istigfari yana kawowa gafarar Zunubai,
albarkar rayuwa, Bullowar hanyoyin arziki,
Toshewar kofofin Musibu, Yayewar talauci,
Bunkasar arziki, etc.
,
.
2. Idan Kuma al'amura ne suka chunkushe
maka,
Makiya sun sakaka a gaba, Mahassada sun sa
maka ido, Suna ta Qulla Maka sharri da makirci,
To kyalesu ka kama Allah. Ka yawaita
"HASBUNALLAHU WA NI'IMAL WAKEEL"
.
Da ita ne Annabi Ibraheem (A.S) ya kubuta
daga
sharrin Maqiyansa. Kuma da ita ne ANNABI
(S.A.W) da Sahabbansa suka samu kariya daga
sharrin Kafiran duniya alokacin da suka hada kai
domin rushe Musulunci daga doron Qasa.
.
- Ita kuwa "LA HAULA WALA QUWWATA ILLA
BILLAAHIL ALIYYIL AZEEM", Taska ce daga
taskokin gidan Aljannah. Don haka mai yawan
yinta ba zai, shiga Qunci ba. Kuma Mahassada
ba zasuyi nasara akansa ba.
.
3. Idan Jinya ce take damunka, ka rasa yadda
zakayi, To ka dauki addu'ar Annabi Ayyuba
(A.S)
"(RABBI) INNI MASSANIYADH DHURRU WA
ANTA
AR-HAMUR RAHIMEEN"
.
Zaka samu waraka da kuma yayewar chutarka
tare da ninninka maka Arzikinka da lafiyarka
(kamar yadda
akayi ma Annabi Ayyub din A.S.).
.
4. Idan kuma biyan bukata kake nema, ko
yayewar wani hali, ko neman shiriya daga halin
da kake ciki, to ka yawaita yin addu'ar Annabi
Yunus (A.S):
"LA ILAHA ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE
KUNTU MINAZ ZAALIMEEN".
.
Allah zai amsa maka kuma Zai yaye maka halin
da kake ciki. in sha Allahu.
.
.
5. Idan Kuma rashin samun Haihuwa ne, ko
kuma
rashin Shiryuwar 'ya'yan da ka haifa, to ka
yawaita yin addu'ar Annabi Zakariyya (A.S):
"RABBI LA TADHARNEE FARDAN WA ANTA
KHAYRUL WARITHEEN".
.
.
6. Ya Allah ina rokonka da sunayenka Tsarkaka
da Siffofinka madaukaka Ka biya bukatun duk
wanda ya karanta rubutun nan Da wanda yayi
forwarding, Da wadanda sukayi comment don
Soyayyar da Muke yiwa Annabinmu
Muhammadu
(S.A.W).

MALLAKESHI DA KANKI

Tags

MALLAKESHI DA KANKI👩🏻
An Ciro wannan laqani🎁 ne daga cikin Littafin
nan📖 me suna LIKITAN KAINA📗 Volume
two 2, Littafin da ABDURRASHID ADAMU
AHMAD (DANBAIWA) Ya wallafa shi📗
👳🏻07060606050👳🏻
Mallakar mai gida da kanki
Ba boka👺 bare malam👳🏻😜
👩🏻ki sami kwakwa gudarta, ki tsiyaye
ruwan a kofi🍵, ki karanta QUL-HUWALLAHU
qafa uku, ki tofa kowacce kafa Daya in kika kai
karshenta a cikin ruwan kwakwar, ki karanta
TABBATYADA qafa daya, ki tofa a cikin ruwan
kwakwar, sai ki tsaya ki nutsu🙍🏻 ki ce
BISMILLAHI❗Sai ki shanye bisa niyyar ki a kan
mijinki,
Sai ki samu dabino ki hada Da kwakwar, ba
wannan ruwan kwakwar ba, ki hada kina ci👩
🏻
Don Girman Allah ki gwada ki ga ikon Allah!
Zaki ga da zarar abin ya fara tasiri zaki ga duk
inda kika wuce mijinki Na binki da kallo👁👁
kaman gailo😝
Aunty nah ki gwada ki ga ikon me sama👆
🏻 ingantaccen irrine zaki sami ni'ma ajikinki
wacce zata ringa gamsar dake da Mijin, ga
kuma dankon soyayya‍❤️‍👩.

YAYA ZA"A GYARA NONO KANANA

*_IDAN nononki kanana ne kina so suyi man ya
kamar yadda kikeso dai-dai kina iya yin wannan
hadi domin samun lafiya nononki_*
❍ cukwul
❍ garin alkama
❍ aya
❍ nonon saniya
❍ madara
❍ garin hulba.
_Cukwul wanda yawansa zai Kai guda uku sai ki
samu garin alkama gwangwanin daya sai aya
itama gwangwanin daya sai ki daka su zasu
zama gari ki tankade ki samu nonon saniya idan
kuma bakyashan nonon saniya ki samu madara
ki zuba wannan garin kamar cokali 3 ki dama
kina shan kullum Sau 1 sannan ki Lura lokacin
da zakiyi wanka ki tafasa ruwa da garin hulba a
ciki ki Bari yayi sanyi sai ki wanke nonon da shi
sannan Kiyi wankan._
*( MATAR AURE DA BAZAWARA & BUDURWA )*
❀━━━━━━━━━━━━━━━━━━━❀
*✿・・KWANCIYAR NONO・・✿*
*☏+2348141712330*
*✰ SIRRIN RIKE MIJI ✰*
*✰ RAYUWAR AURE ✰*
_Idan kuma kwanciya sukayi kinaso su tsaya sai
ki nemo wadannan kayan zasu tashi_
♜ hulba
♜♜ ruwan dumi
*ki kwaba hulba da ruwan dumi, wato garin
hulba ya sanyi kauri kar yayi ruwa sosai, sai kin
tabbatar kin gama abinda zakiyi, kin so
kwanciya sai ki shafa, ki kawo ( breziya )
damammiya ki saka, da safe sai ki wanke da
ruwan dumi, shima wannan ( matar aure
zatayi )*

ZUWA GA MA AURATA DA MASU NIYAR YIN AURE.-HAKKOKIN DA SUKA RATAYA AKAN MIJI DA MATA.

Tags

*_ZUWA GA MA AURATA DA MASU NIYAR YIN
AURE._*
*HAKKOKIN DA SUKA RATAYA AKAN MIJI DA
MATA.*
Akwai nauyin da yake akan miji da mata a
rayuwarsu ta aure kuma za a tambaye su a
gobe kiyama akan nauyin kowannensu da yake
kansa.
Dole miji da mata su kasance masu taimakon
juna a rayuwarsu ta aure.
Taimakon juna wajen bautawa Allah (S.W.T)
wajen sallah, azumi (farilla da nafila), sadaka
da sauransu.
Yin alkhairi ga juna da barin yin sharri ga juna.
Karantarwa, ilimantarwa da tarbiyartawa ga
ya'yansu.
Gamsar da juna ta fannin jima'i.
ﻭﺍﻟﻠﻪ ﺃﻋﻠﻢ،
***********************************
ﺳﺒﺤﺎﻧﻚ ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻭﺑﺤﻤﺪﻙ ﺃﺷﻬﺪ ﺃﻥ ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻧﺖ
ﺃﺳﺘﻐﻔﺮﻙ ﻭﺃﺗﻮﺏ ﺇﻟﻴﻚ .
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ.
Ya kai dan uwa mai Albarka ka taya mu yada
wannan karatu/sako zaka samu lada mai yawa,
domin yada ilimi yana da daga cikin Abubuwan
da suke kusan ta bawa ga Mahalicci.
______________________________________
» Zauren 🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑
(WhatsApp).
Ga ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL
ILMI a whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA
zuwa ga lambar mu (07036073248) ta
whatsApp.

ADDUAR DA MAI AZUMI ZAIYI KAFIN BUDA BAKI

Tags

Ita wannan addu’ ar ana
yinta kafin mai azumi yakai
abin buda baki cikin
bakinsa.

Ga Addu’ ar.

. ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻟﻚ ﺻﻤﺖ ، ﻭﺍﻻﺭﺯﻗﻚ ، ﺃﻓﻄﺮﺕ

Da Hausa .

Allahumma laka sumtu ,
wa ’ala rizqika, afdartu .
Fassara zuwa Hausa .
Ya Allah sabo dakai nai
wannan azumi , abisa
arziqinka , zan buda baki .
Kana Gama Wannan Addu ’ar
Sai kace .

. ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ

A kiyaye yan uwa musulmai.
Wannan Shafi iya bukatar
Addu ,arku Allah Ya
Daukakashi.

Ku samu a addu, a dan allah
yan uwa .

ADDUAR DA MAI AZUMI ZAIYI KAFIN BUDA BAKI

Tags

Ita wannan addu’ ar ana
yinta kafin mai azumi yakai
abin buda baki cikin
bakinsa.

Ga Addu’ ar.

. ﺍﻟﻠﻬﻢ ﻟﻚ ﺻﻤﺖ ، ﻭﺍﻻﺭﺯﻗﻚ ، ﺃﻓﻄﺮﺕ

Da Hausa .

Allahumma laka sumtu ,
wa ’ala rizqika, afdartu .
Fassara zuwa Hausa .
Ya Allah sabo dakai nai
wannan azumi , abisa
arziqinka , zan buda baki .
Kana Gama Wannan Addu ’ar
Sai kace .

. ﺑﺴﻢ ﺍﻟﻠﻪ

A kiyaye yan uwa musulmai.
Wannan Shafi iya bukatar
Addu ,arku Allah Ya
Daukakashi.

Ku samu a addu, a dan allah
yan uwa .

YADDA ZAKI MALLAKI MIJINKI

Gawani dan sirrin mallakan
miji ba boka ba malam yar
uwa gwada kigani
Da farko ki kasance
maihakuri da juriya
na 2 ki xama me kauda kai
ga Abin hannunsa sannan
kullum ki kasance da gode
masa ko ya miki
ko be miki ba ki kasance me
yawan karanta Alqur an ki
kasance cikin tsafta Gidanki
ko ina qalqal jikin ki
pespes ga qamshi na fita ta
ko ina A jikinki karki bari
ya fita da bacin rai A 'a
wannan kuskurene
babba yar uwa ki tabbata
me Gidanki ya fita da farinci
yar uwa kafin yadawo ki
gara Gidanki
da " ya " yanki da ke kanki
kin jera masa Abincinsa kin
ajeye dukkan abinda yake
buqata sannan ki tanadi
kalamai masu dadi dana
bandariya da kinji
shigowarsa ki sauri taroshi
ki Run.. ... .. ... ..
mijinki karki shigo dashi
cikin. ... .. .. Harsaikin
tabbatar kinsashi dariya
kinmantar dashi da duk
wata damuwa da hadu da ita
awurin sanaansa ki fada
masa kalami me dadi da
kwantar da hankali
da ya qarasa ciki sayyaga
yayansa tastas suma ga
qamshi
na tashi ajikinsu yar uwa
xakiga yadda zairinqa
Murna yana jindadi yana
daukansu haka zakiji wasu
matan suna xagin mazajensu
wai basu daukan yaransu sis
taya zaidaga miki yaranki
bayan
kinbarsu kacakaca suna
xarnin pitsari Hmmm yar
uwa gwada ki gani

SHUGABANCIN MACE A MUSULUNCI

Tags

*_SHUGABANCIN MACE A MUSULUNCI_*
*Tambaya* Assalamu alaikum. Malam Don Allah
menene fatawar malamai magabata akan
shugabancin mata, kuma zan so ayi post mai
zaman kansa akan wannann matsala. Allah ya
taimaka. *Amsa* Wa'alaikum assalam Yawanci
malamai magabata suna tafiya ne akan hadisin
Abu-bakrah inda Annabi ﷺ yake
cewa; "Duk mutanen da suka sanya mace ta
zama shugabarsu, to ba za su rabauta ba"
kamar yadda Bukhari ya rawaito shi a hadisi
mai lamba ta: 4425. Don haka bai halatta ta
rike shugabanci ba in ba na gidanta ba. Sannan
malamai sun ce daga cikin hikimomin hakan shi
ne: saboda raunin mace, da tawayar hankalinta,
da kuma yawan tausayinta, sannan idan tana
haila halayanta sukan canza, ka ga za ta iya
yiwa mutane danyen hukunci. Ibnu Khudama
yana cewa: "Annabi ﷺ bai taba
sanya wata mace a matsayin shugaba ba, haka
nan halifofinsa shiryayyu". Mugni 13\14. Duk
lokacin da mutane suka dorawa mace
shugabanci lamura za su tabarbare, kuma
hakan har lahirarsu sai ya shafa, Shaukani yana
cewa: "Babu wani narko da ya fi kore rabauta"
Sailul jarrar 4\273. Allah ne ma fi sani.
21/10/2014 Amsawa:-Dr. Jamilu Zarewa.
Gabatarwa:- Ãbûbäkår Êkâ. Ya kai dan uwa mai
Albarka ka taya mu yada wannan karatu/sako
zaka samu lada mai yawa, domin yada ilimi
yana da daga cikin Abubuwan da suke kusan ta
bawa ga Mahalicci.
______________________________________ » Zauren
🔑 *_MIFTAHUL ILMI_* 🔑 (WhatsApp). Ga
ma su sha'awar shiga Zauren MIFTAHUL ILMI a
whatsApp sai a turo da CIKAKKEN SUNA zuwa
ga lambar mu (07036073248) ta whatsApp.

RAYUWAR AURE ME DANKAREN DADI WANI DADIN SAI KANA GIDAN MIJI

Tags

RAYUWAR AURE ME DANKAREN DADI WANI
DADIN SAI KANA GIDAN MIJI 💋💋💋💋
💋

✍🏿Dr hydar✍🏿✍🏿✍🏿 Dukkan
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin Halittu,
tsira da aminci su tabbata ga fiyayyen halitta
Annabi Muhammad tareda iyalansa da wadanda
suka bi tafarkinsa har izuwa tashin Alkiyama.
Yauma gamu munda dawo muku da cigaban
karantunmu na Gudanar Da Harkokin Gida
(zama na biyu), wanda da yardar Allah zai
kunshi darussa guda biyar kamar haka: 1.
Ingantacciyar lafiya tana samuwane ta hanyar
ingataccen abinci. 2. Zaman aure zaman Ibada
ne ba zaman kwatar 'yanciba. 3. Mallakar miji
watau (matakai). 4. Kishi kumallon mata. 5.
Rainon yara. Da yardar Allah za'a daukesu daya
bayan daya aji bayani akansu. Gudanar Da
Harkokin Gida (Zama Na Biyu) ✍🏿dr hydar✍
🏿 07060687078 RAYUWAR AURE ME DADI
💋💋💋 WANNAN GA MEMBERS NA
RAYUWAR ME DADI 😜😜😜😜

MATSALOLIN MATA DA WARAKA

Tags

*MATSALOLIN MATA DA WARAKA* *cikin
yardar Allah* Idan mace tana fama da kaikayi
ko kuraje ko fitar farin ruwa mai wari ko
bushewa ko daukewa ko budewa da kwailewa
da rashin sha'awa ko gamsuwa da sauran
cututtukan sanyi, sai a gwada daya daga cikin
wadannan hanyoyi. ✎ A samu Saiwar Garafuni
da Sassaken Magarya, sai a tafasa, idan ya dan
huce sai mace ta dinga kama ruwa da shi.
Kullum sau daya. Yana maganin budewa da
kaikayi. ✎ A samu Garafuni da Sassaken Sanya
sai a tafasa, Sai mace ta dinga shan rabin kofi
da safe, rabi da yamma. Yana fitar da dattin
mara da maganin farin ruwa mai wari. ✎ A
samu Furen Tumfafiya, sai a shanya ya bushe, a
daka a dinga zubawa a cikin Nono ana sha.
Yana magance matsalar ruwan infection. . ✎ A
samu Lalle da Ganyen Magarya da Kanumfari, a
hada waje daya a daka sannan a tafasa a zuba
farin miski a ciki. Idan ya dan huce sai ta shiga
ciki ta zauna tsawon kamar minti goma. Yin
haka yana maganin kaikayi da kuraje da budewa
da dadewar gaba. ✎ A samu Kabewa a dafa ta,
bayan an dafa sai a tsame daga ruwa a
jajjagata ko a birga, a zuba Madara ko Nono
sannan a sa Zuma a sha. Wannan yana mganin
rashin sha'awa da bushewa da rashin gamsuwa.
■ A dafa Zogale, idan ya dahu sai a murje shi
ko a dama, a tace, a yi lemon juice da shi. Yana
maganin fitar farin ruwa mai wari da cushewar
mara kuma yana kara ni'ima. ■ A samu `Dan-
Tamburawa da Albabunaj a tafasa a zuba Man
Hulba a ciki. Sai ta dan tsuguna tururin ya dinga
shigarta. Idan ya dan huce kuma sai ta shiga
ciki ta zauna. Zai magance mata kaikayi da
kuraje kuma yana sa matsewa. ■ A samu Farar
Albasa da Kanumfari da Citta da Malmo da
Barkono da Raihatul Hubbi, sai ta dake su tayi
Yaji ta dinga cin abinci da shi. Yana saukar da
ni'ima da magance duk matasalolin sanyi. ■ A
samu Sabulun Zaitun da Sabulun Habba sai a
daka su. A samu ganyen Magarya da Garin
Bagaruwa a daka a tankade. Sai a zuba akan
sabulan da aka daka sannan a kwa6a da Ma'ul
Khal, a zuba Man Tafarnuwa da Farin Almiski.
Sai mace ta dinga kama ruwa da shi kullum sau
daya. Da ruwan dumi amma ake tsarki da shi.
Wannan Sabulu yana maganin kuraje da kaikayi
da fitar wari. □ A samu Man Zaitun da Man
Habba da Man Tafarnuwa da Man Kanumfari
sai a hadesu waje daya. Mace ta dinga shan
cokali daya kullum kafin ta karya. Yana wanke
dattin mara kuma yana samar da ni'ima. □ A
samu Ciyawar Kashe-Zaqi da Farin Magani sai
ta hada waje daya ta dinga jika rabin karamin
cokali tana sha. Sannan ta dinga shan Man
Zaitun Cokali daya kullum kafin ta karya.
Wannan yana maganin dattin mara da wanke
daudar mahaifa. *Allah ya kara lafiya (Ameen)*

ME KE HANA MATA AURE YANZU?

Tags

/meke-hana-mata-aure-yanzu. +2348141712330

Kafin muji matakin bari muyi wata 'yar
mukaddima...... . Kuyi hakuri fa yan uwa mata
har yau dai akanku ne amma yau kam abun yan
mata kadai ya shafa banda matan aure, ko
kuma dai harda matan aure saboda harda
iyayenmu mata da yayyun 'yan matan masu
aure. .

A zamaninnan namu zaka ga cewa
yarinya takai wani lokaci wanda ya kamata ace
tayi aure amma kuma sai wasu dalilai su hana
ta. Zaka ga cewa ba wai zo mata ne samari
basa yi ba, a'a suna zo mata a matakan farko
kawai dai ji take duk basa yi mata har lokaci
yazo ya qure mata, wata ma har yanzu din suna
zo mata kawai dai ji take duk basa yi mata.

To
me ke janyo yarinya tana jin hakan?? Wasu na
iya cewa JINNUL ASHIK ne. Menene jinnul
ashik? Jinnul ashik wani aljani ne da ake kira
namijin dare a hausance wannan aljanin yana
shiga jikin mace budurwa ya hana mata yin
soyayya da namiji koda mace ta fara soyayya
da namiji sai kaga tazo taji duk bata sanshi.
Haka zata fara jin damuwa haka kawai ba
abinda ya faru gareta. Ga yawan ciwon kai da
tunani, da yawan mafarkin ana saduwa da ita
dadai sauransu. Idan kuma matar aure ce itama
sai har yayi sanadiyyar mutuwar auren saboda
irin illolin da zai dinga haifarwa tsakanin
ma'auratan. To da yawa daga cikin yan uwa
mata masu fama da irin wadannan alamomin
dana lissafo a sama ba jinnul ashik ne ke
damunsu ba, jinnul dogon buri ne ke damunsu.

Ku biyo ni sannu a hanakli zaku ji ta yadda
wadannan alamomin na jinnul dogon buri suka
yi kama da alamomin jinnul ashik (aljanin
kenan). ☛

YADDA AKE HADA SABULUN WANKA DA NA WANKI

yanda ake hada sabulun wanka da na wanki
Da farko saika nemi wadan nan abubuwa da
zan baiyano maka /miki ko zan bayo miki
kuma ana samune a kasuwa

( GISHIRIN SODA MAN ALAYYADI SITATI
RUWA KALA TURARE MAZUBI )
YANDA AKE HADA SISHIRIN SODA DA RUWA
da farko ka auna gishirin soda kofi
daya,ruwa kofi uku sai ka zuba a roba saika
auna man alaiyadi kofi hudu shima ka zuba
arobar sa daban saika auna ruwan soda kofi
biyu sai ka zuba akan man alaiyadi sai ka
juya hannu daya sosai idan sabulu wanka ne
kasa sitati rabin cup idan na wankine sai ka
sa kofi daya sai ka juya sai kala yar kadan
ka juya sai kasa turare yanda kakeso sai ka
juya shi acikin muzubi bazaka para amfani
dashiba sai bayan
hour 12 kukasan ce damu a koyaushe
zamuna kawo muku sababbin abubuwa a
wannnan shafi mai albarka
www.Hausanet.m

TAIMAKO GA MA'AURATA

TAIMAKO GA MA'AURATA

  Assalamu alaikum

TAIMAKO GA MA'AURATA
Hakika mutane sun sani cewa munyi fice
wajen magance matsalolin jima'i tsakanin
ma'aurata da kuma inganta jin dadin aure
ta wannan fuska , cikin ikon Allah. Domin
neman taimako na musamman ga MIJI da
MATA , ANGO ko AMARYA , ZAWARA da
BAZAWARI masu jiran rana, musamman
masu wadannan matsalolin ko don inganta
Lafiya:
~ Ciwon-sanyi
~ Zafi wajen jima'i
~ Rashin karfin mazakuta
~ Kankancewar zakari
~ Saurin inzali/kawowa
~ Karancin maniyyi ko rashin kaurinsa
~ Fitar maniyyi haka nan ba tare da
mutum yayi wani abu ba ko jin dadi
~ Rashin sha'awa ko rashin son jima'i ga
mace ko namiji
~ Budewar gaban mace,
~ Daukewar ni'ima ga mace/kumburin
gaba
~ Neman girman mama
~ Rage kiba
~ Rashin jin dadin Jima'i ga mace ko
namiji
~ Warin gaban mace
~ Rashin haifuwa
~ Tsanki
~ Matsalalolin al'ada da sauransu,

Hausatech

Fa'idoji 6 dake tattare da cin dabino, ga lafiyar dan adam,

Assalamu alaikum barkan mu da warhaka
Hausatech takawo muku,
Dabino yana daya daga cikin 'ya'yan
itatuwa masu matukar amfani ga jikin
adam saboda irin sinadaren da ya dauke
dashi. Dabino yana girme ne a bishiya
kuma 'ya'yan na cure ne kuma ya fi son
yanayi mai zafi.
Bayan 'ya'yan dabinon sun nuna ana iya
cinsu hakan nan kokuma a cire kwallon
da
ke ciki a sarrafa su ta wasu hanyoyin don
more lagwada da amfanin da dabinon ke
dauke dashi.
Ga dai wasu fa'idoji guda shida da dabino
keyi a jikin dan adam.
Wasu fa'idoji bakwai da dabino ke yi ga
jikin
dan-adam
1) Dabino nada tasiri wajen kara kuzari
ga masu aure
Binciken masana kimiyyan sinadaren
abinci ya nuna cewa dabino yana da
matukar muhimmanci wajen kara kuzari
tsakanin ma'aurata.
Domin samun wannan fa'idar, sai mutum
ya debi dabino kamar cikin hannunsa ya
jika su cikin nonon akuya su kwana, da
safiya sai a marka dabinon tare da nonon
kuma ana iya kara zuma da cardamom.
Wannan hadin yana da mutukar amfani
wajen inganta kwanciyar aure.
2) Maganin gudawa
Dabino da ya nuna sosai yana dauke da
sinadarin potassium wanda ke da
mutukar
muhimmanci wajen magance gudawa.
Sinadarin fibre da ke cikin dabino kuma
yana taimakawa wajen magance basir da
sauran matsalolin da ke da alaka da fitar
bayan gida da gyaran ciki.
3) Lafiyar zuciya
Dabino yana da matukar amfani wajen
karawa wa zuciyar dan adam lafiya. An fi
samun fa'idan da ke cikin dabinon idan
an
tsoma shi cikin ruwa ya kwana sai a
dauko a ci da safe. Hakan yana da
matukar
amfani ga masu fama da ciwon zuciya.
Sinadarin Potassium da ke cikin dabinon
yana kare buguwar zuciya da wasu
cututuka masu kama da hakan.
4) Karin kuzari
Dabino na dauke da suga wanda basu da
ila ga jikin dan adam kamar glucose,
fructose da sucrose. Saboda hakan duk
lokacin da mutum ke jin kasala idan yaci
dabino zai samu kuzari nan take.
5) Karfafa garkuwan jiki da magance
allergy
Wani abin mamaki game da dabino shine
yadda take dauke da sinadarin sulphur
wanda ba'a cika samunsa a 'ya'yan
itatuwa
ba amma kuma yana da matukar amfani
da jikin dan adam cikinsu kuwa harda
kara karfin garkuwar jiki da magance
6) Yana taimakawa masu son mayar da
jikinsu
Dabino na dauke da suga, sinadarin
Protein da ke gina jiki da kuma vitamins.
Kilogram daya da dabino na dauke da
calories 3,000 wanda hakan sun isa jikin
dan-adam biyan bukatun ta na kwana
daya.
Idan mutum ya rame kuma yana son
mayar da kibansa, dabino na iya
taimakawa wajen gina jiki sai mutum ya
jibinci cin dabinon.

Hanyoyin 5 da zaka dawwamar da soyayyarka a zuciyar matarka

Aure sunnah ce ta ma’aiki sannan kuma
ya kasance buri ga dukkanin masoyya,
saboda ta hakan ne zasu nuna gwanjinsu
wajen farantawa juna.

Sai dai kash, aure a zamanin da muke ciki
ya zama tamkar wasan yara musamman a
wajen Malam Bahaushe saboda rashin
martaba shi da ba a yi.
Sau tari za ka samu da an fara zaman
soyayyar ta ke gushewa sabida ma’auratan
sun gaza wajen kiyaye wasu ginshikan
soyayya da ke karfafa kauna a zukatan
juna.

Hanyoyin 5 da Zaka dawwamar da
soyayyarka a Zuciyar matarka
Da zarar an fara samun matsaloli nan da
can kuma sai ka ga duk an fara gundurar
juna. Sai danganta ta yi tsami. Sai rashin
kyautatawa ta biyo baya, daga nan kuma
sai ka ji ko dai mijin ya furta saki, ko
kuma matar ta nemi a saketa saboda
zaman ya ki dadi.

Wadannan hanyoyi guda 5 in aka rike su
sau da kafa za su dawwamar da soyayyar
mata a zuciyar mijinta.

1. Ka zamo mai tausasa zance a wajen
matarka, kar ka zamo mafadaci.
2. Idan ka shiga gida ka shiga da sallama
domin tana korar shedan daga gida.

3. Idan tazo zata zauna ka tashi ka bata
wurin zamanka, hakan zai tausasa
zuciyarta.

4. Idan zaka bata shawara ko zaka yi mata
fada ya zamo a cikin sirri, wato alokacin
da kuke ku kadai, kada ya zamo a cikin
mutane dan yin hakan muzantawa ne.

5. Ka zama mai kyautatawa matarka,
hakan yana qara soyayya.

GYARAN NONO


GYARAN NONO

tabbas matsalar nono tana da yawa domin
zaka ga wasu matan nonon su ya kwanta ko
ya koma dan kankanin saka makon tso-tso
idan kina San ya taso Yayi kyau sai kiyi
wannan hadin ki gani .
づ albasa madaidaiciya
づ zuma
づ garin gero
madara
ki samu albasa madaidaiciya ki yanyanka sai
ki
saka a tukunya da ruwanki ta tafasa shi sosai
har sai ruwan ya koma baki, sai ki juye ruwan
ki sami zumar ki mai kyau, garin gero ludayi
daya, madara na gwangwani daya na ruwa
sai ki juye su kan ruwan tafasasshe albasa
nan ki sha .

Amma fa karki bari ya kwana baki shanye ba.

Wannan hadine da zai gyara miki nono .

LURA DA NI'IMAR TAFIN HANNU

LURA DA NI'IMAR TAFIN HANNU

1- MAN ZAITUN
kisamu man zaitun me kyan kidinga shafawa
a hannunki da dare bayan kinkammala komai
xaki kwanta.

Sannan idan kikai wanka yaxama shine xaki
shafe hannun dashi. Xakisha mamakin yadda
hannunki xai rikide cikin kankanin lokaci wurin
taushi da laushi.

2- BASILIN DA MAN ZAITUN.
Kisamu ma shafawa na basilin Mara kamshi
kihada da man zaitun ki chakudasu sosai
tayadda xasu hade wuri daya,
Kidinga shafawa sau 3 arana yana Santa
taushin fata hadida yakar bushewar Tatar
awannan likacin da muke ciki na sanyi.

3- MAN ZAITUN DA MAN KADE.
kihada xaitun da mankade wuri daya kidinga
amfani dashi duk sadda kika gama wani aiki
da yadanganci kin taba ruwa.

Hakama da dare idan xaki kwanta kishafa.

Hausatech24

Maganin cinwan hakori

Ciwan hakori
!!!!

Kawai nemi ganyan lalle danye Ka kirba Ka
sa Rwa kadan Ka tace Ka rika kurkure baki
dashi amma da ka gama Ka yi burrito sabo
da kada kain Ka yayi ja

08143484943

Maganin ciwon kai ko wanne irine

Ciwm Kai ciwan kai. Ciwankai
kowani iri kawai nemi man zogale da man
hulba kasha coli Daya kowanne safe da rana
kwana.

Uku insha allahu za'a warke

By Dr.ibrahim

MAGANIN CUTAR SUGA

Ka Tafasa wannan Ganyan,Ka sha ya
wadatar da kai ka samu sauki daga cutar
suga,Ba tare da shan wani maganin Bature
ba!

Insha Sha Allahu

By Ibrahim auwal

YADDA ZAKI GYARA NONONKI YA TSAYA YAYI LAUSHI

*SU TSAYA SUYI LAUSHI*

*ki samu alkama ki wanketa,amma karki surfa
saikin nikata,ki rinka sha da madara safe da
dare*

*GYARASU SUYI KYAU*
shine hanya mafi sauki,ya kasance kullum
kina
shafa man hulba akai,koda wanka kka
fito,manda
zaki shafa a jikinki daban ,nonon kuma
hulban,sannan kina shan man yansun,cokali
daya
kullum.

*LAUSHI DA DADIN KAMASU*
kisamu garin hulba saiki saka cikin
tafashashen,ruwa,saiki dauko tsumma ko
towel,kina gasa nonon dashi,kina
mammatsawa,inkika gama saiki,shafa musu
man
hulban.

*BARI NABAKU SHAWARA*
* KI KULA DA NONONKI SHINE DARAJAR
MACE
BABBAR MACE *

* SHARE YOUR GROUP & PAGE *