Hausa Novel: ZURI" ARMU Complete




Assalamu alaikum yan uwa

Barkan mu da sake kasancewa a cikin wanna littafi mai suna zuri"armu

Ayi karatu lapiya

Dédié à Ramatou
,
               01


Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba saï kin makara zuwa école (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture saï( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba..

 D'accord (OK)Umma bari na tashi
.hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma saï ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum saï ya tafi école école.. Tana turo baki(na kalli Aïcha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni saï lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma  Allah ya hôre mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin  suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya)..
Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma..

Domin saukar da cikekken wannan littafin danna nan 



Allah yaba da Sa a 

Kukasance da shafin hausashowhausashow.tk domin samun sabbin littattafai