Aure sirrii


AUREN SIRRI
    
Bismillahi rahamanar rahim

RADDI ZUWAGA MASU SUKAR MARUBUCIYAR WANNAN LITTAFI, IRINSU MAMAN AISHA KATSINA DA SAURAN DUK MASU MAGANA AKAN LITTAFIN.

Dafarko zan fara da ke maman Aisha katsina da kikecewa wa bahaka labarin ya kama ya kasanceba.

Shin kinsan lokacin da marubiyar ta tsara littafinta har ta fara rubutashi? ko kuma ta nemi shawaranki akan yadda ya kamata littafin ya kasance?
kince banda kishi ba abinda littafin yake koyarwa harda cewa ita Zeenat 'yar gold ce da baza'a mata kishiyaba to kin tsaya kinji karshen littafinne bare ki yanke hukunci.?

Kuma shi novels ai kowa yasan dama wasu abubuwan ba gaskiya bane anayine dan a nishadantar, sannan duk wani mai hankali ai in ya kalli film ko ya karanta littafi bawai komai da yake ciki zai daukaba,
dole akwai taurarin da Zasu taka kyakyawar rawa da kuma wadanda zasuyi akasin haka, saboda haka dan Zeenat tana kishi ba'ace ayi koyi da itaba tunda dama  muna da hankali da tunanin da zamu tantace fari da baki.

Maganar cewa wai baku karu da komaiba acikin littafin ba abin mamaki bane in kin fadi haka saboda mutane dama akwai wadanda basa tunani da kwakwalwarsu wajen tantance abubuwa, balle har su gane abinda zai amfanesu wala alla kina cikinsu.
Amma nidai na dauki darasi aciki daga ciki kuwa:

1-naga yadda Zeenat tayi ta zubar da ciki amma yanzu tana nema ido a rufe amma Allah bai kara bataba, saboda haka nadauki darasi cewa duk lokacin da Allah ya maka ni'ima ka godemasa, in kuwa ka butulce to bashakka zaka dandana.

2- nagane cewa itama Nablah sakamakon bijirewa umarnin mahaifinta shine Allah ya jarabceta da wannan rayuwa ta  Auren sirri da sarkakiya da rashin 'yanci saboda iyaye ba abin wasa bane.

Kadan daga cikin darasin da littafin ya ke koyarwa wanda sai mai hankaline zai gane dama  mai hankali shike gane furfurar farar tunkiya.

Masu cewa za'a bata tarbiyyar yara to kusani daga lokacin da kika baiwa 'yarki waya kin gama bata du wani lasisi na lalacewa tunda kin bata duniya a tafin hannunta, zata shiga duk inda takeso a cikin wayarta, saboda haka amaimakon kuzo kuna hayaniya akan AUREN SIRRI ga shawara tunda har auren sirri zai bata muku 'yaya mai zai hana ku hana yaranku rike waya ko ku hanasu karantawa, ko ku daina sayawa AYSHA A BAGUDO data ko kuma salary da kuke biyanta take rubuta littafin ku daina bata.

Jama'a wannan littafin fa ba'ace dole sai kun karantashiba, amma saikun gama karantawa kuyita kananan maganganu.

Masoya wannan littafin Allah yabar zumunci ya kara dankon kauna.

daga✍🏻MRS SHABAB
wacce na ari bakin marbuciyar naci mata albasa.🤣

Kukasance dawannan shafin Na hausashow.tk

Hausa Novel: ZURI" ARMU Complete




Assalamu alaikum yan uwa

Barkan mu da sake kasancewa a cikin wanna littafi mai suna zuri"armu

Ayi karatu lapiya

Dédié à Ramatou
,
               01


Manane!!Manane!!!wai baza ki tashi ki shirya ba saï kin makara zuwa école (School)ne?Umma yaufa bamu da lecture saï( 09h) tara. Eh dukda haka de tachi ki shirya dan kada Samira ta biyo miki baki shirya ba..

 D'accord (OK)Umma bari na tashi
.hum kamar da gaske.ta fita ta rufo mata kofar( Hadjia Rahama kenan mahaifiya ga Manane da kuma Yesmine)ya leman kuwa Umma na futa ta zuro 'kafaffunta daga bakin gadon tana Mika tare dayin salati ..kuma saï ta fara gunguni tana cewa kawai mutum shi kullum saï ya tafi école école.. Tana turo baki(na kalli Aïcha nace kamar wani karatun zai anfana ba ita ba..)ni saï lokacin ma nakare mata kallo yarinya ce wacce baza ta wuce 13_14 years ba farace kyakyawa tana dongon hanci da dan bakinta madede ci pink kuma  Allah ya hôre mata magana(ido) da kuma yalwar gashi duk da ta daure shi da shushu(ribon) amma ana ganin  suma dake kwace a goshin ta .da kuma tudun.bata da tsayi sosai kuma baza a sata a layin gajeru ba moyenne (tsaka tsakiya)..
Tana nan zaune taji murya kawar ta Samira na gaida Umma..

Domin saukar da cikekken wannan littafin danna nan 



Allah yaba da Sa a 

Kukasance da shafin hausashowhausashow.tk domin samun sabbin littattafai

ZUCIYA COMPLETE



Bismillahirrahanirrahim

Assalamu alaikum yan uwa

Barkanmu warhaka

Dasake haduwa awannan littafin mai suna zuciya


 © *NA AYUSHER MUHD*

 1⃣
     Duk yanda yaso ya taka burki abun ya gagara gashi a kan gada yake sannan ga motoci na wucewa, cikin rikicewa ya zuro da hannunsa ta window yanawa mutane alamar su matsa akwai matsala, wasu sun fahimceshi wasu kuwa basusan ma me yake nufi ba, wani yaro ya gani ya taho gadan gadan yana kokarin tsallake titi horn ya shiga yima yaran hakan yasa yaran ya kalli motar sai dai kasancewar yarone karami kawai sai duk ya daburce ya rasa ina zai nufa tsoro yasa shi ya karkata kan motar wanda tsautsayi yasa ya afka cikin kokin jikake tim mota ta fada ciki nan fa mutane suka taru dan neman yanda za'ai sai dai inaa mota tuni ta tafi can kasan koki, rukicewa yai ganin motar ta cika taf da ruwa, shi kanshi duk ruwa ya fara cikamai baki nan ya fara kokarin fitowa ta glass din motar wanda yai sa'a a bud'e yake, dakyar ya fito sai dai yana fitowa yaji ya bugi wani abu wanda baisan menene ba ga ruwa ya shakka dayawa wanda yasa ya suma.....



 _A Rigar Datti_

   Nafi ta d'ago ta kalli mahaifinta wanda yasata a gaba yana zabga mata masifa cikin yarensu na fulani tace " Baffa kayi hakuri wlh ni bansan ya akai kajin nan suka faracin geron nan ba."


Domin saukar dashi a wayarku danna nan

Click to Download

Mijina sirrina Complete

Assalamu alaikum yan uwauwa.

   *_DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN K'AI,Rabbishrahli sadri, wa yassirli amri, yafqahu qauli.._*


 _Shafin farko nakine pherty b~b.._




  *​1​*



~~~ "Oyoyo yaya kabeer...,oyoyo yaya kabeer.."

Wannan shine ihun da yaran dake zaune cikin tsakar gida suna wasa suketa faman yi daidai lokacin da suka ga shigowar matashin saurayin wanda ke sanye cikin farar shadda kansa babu hula sai yar kyakkyawar suma da ya dan ajiye,

Fuskarshi dauke da murmushi ya rungume yaran wadanda akalla zasu kai su kimanin guda hudu,

Daga inda take acikin kitchen ta sake lab'ewa saboda bata son ya ganta duk da sanin cewar dominta yazo gidan, sadadawa tayi ta buya a bayan fridge gamida leka kanta ta window ta yadda tasan bazai iya hangota ba,

Ganinshi tayi rike da hannun Amira da waleeda kannenta sannan ga amir da husna atsaye sai faman jajja masa riga suke suna tsalle,manyan chocolate samfarin coconut chocolate ya debo daga cikin aljihunsa ya mimmikawa yaran,

Sunkuyawa yayi wurin Amira saboda itace babba tafi su husna wayo,

"Amira ina mama?"

"Tana falon abba?"

"Yaya NADIYA fa?"

"Tana kitchen mama tasata aiki.."


Domin saukar da cikekken littafi dananan


DOWNLOAD


Akaranta lapiya


Kukasance damu akoda yaushe a

Www.hausashow.tk



Home of Hausa novels

Tags
Sabuwar wakar nura m inuwa wace yayiwa
matarsa mai suna ” Mai Tarbiyya” inda yake
tayata murnar cikar shekarar haihuwarta.


Wakar gaskiya tayi dadi sosai.


Domin saukar da ita a wayarku danna Download

             

 <a href="https://www.datafilehost.com/d/e8e48f44">Download</a>

AUREN KADDARA Complete by Aysha Humaira

Cikin talaitani dare take gudu kamar ranta xai fita,gudu take sosai tana waige waige,bata Ankara ba ta daki kirjin wani bakin mutum mai mumunan kama,a tsorace tasaki wani ihu,tafada akasa sumamiya,cikin karaji wani kyakyawan saurayi yaxo ya dauketa da ga gurin,karar wayarsa CE ta farkar dashi daga mafarkin da yake,a hanxarce ya mike yana duban wayarsa, ya dauka ya kara a kunnesa yace kinsan yau ma nakara ganinta a cikin mafarkina,da ga daya bangaran taja tsaki tace plzz Khalid karabu da zancen mafarki let face reality,ni CE xahirinka ba wata ba stop dreaming about ur dream gal,I love u Khalid kasoni kamar yadda nake sonka,cikin fushi Khalid yace no jameela ki bar maganar nan amma I promise u sai na gano Inda wannan yarinyar take,da sauri ya kashe wayar ya fito falo ya nufi Inda yake yin zanansa wato Art ya shiga,birgik duk hotan wata budurwa ne a gun wanda sai dai gangar jikinta amma kuma ba fuskarta,cikin murmushi ya shafi daya daga cikin picture din yace inshallau sai naga face Dinki ma dream gal,kuma sai na naimoki where ever u are,ya dau drawing pen yafara xane Sauko wa take da ga matatakalar jirgi tana murmushi, tace welcome back 2nigeria ma swt home,da sauri ta nufi Inda taga mamanta da yayanta,ta rungume mamanta tace mum INA dad,tayi murmushi tace yaje meeting ne but yace a baki hakuri,ta daki kafadar yayanta tace bros ya akayi ne? yace toh ai ni ke hibbat mamaki ki kaban irin wannan girma haka,hibbat tayi daria tace oh bros u will never change,suka dunguma suka tafi mota gaba daya Suna xaune dukansu a falo dady yayi gyaran murya yace mashallah hibbatu kin gama makaranta yanxu sai aure,cikin sauri hibbat tace no dady gsky ni ba yanxu xan yi aure ba,sai nayi aiki tukunna sannan sai ayi maganar aure,dady yayi murmushi yace OK dis is a good idea I will gv u enough time, cikin jin dadi tace tanks dady Zaune take a kusa dashi ta nayi masa magiya plzz Khalid accept me as a wife,yayi murmushi yace jameela INA sonki amma ba so na aure ba sone kawai na child hood,karkimanta ni bantaba cewa INA sonki ba,amma insonki as musilimat,ta durkusa gabansa ta CE wlh mutuwa xanyi da sonka,idan baka amince dani ba akwai mastala kai baka San yadda nakeji ba,cikin fushi Khalid yace yadda kike ji nima haka nakeji akan tawa masoyiyar so plzz lv me alone,a kufulce ta mike tace Khalid ka xare,wlh baka da hankali ,u need 2c a dct 4 mental disorientation,ya xaayi kadunga son abinda ba rayayeba,cikin xafin hannun ya wanka mata mari ya nunata da Dan yasta yace abinda nakeso rayayiyace,kuma xantabatarmiki da hakan,ya ja tsaki ya fice da ga gurin,tayi murmushin takaici tace wlh Khalid sai na aureka ,ta dau Jakarta ta fice Da sauri2 take shiryawa xata tafi office,kwankwasa kofar dakin da akeyi ne ya dakatar da ita da ga sa talminta ta CE yes shigo,ta daugo kai tace bros kaine,cikin murmushi fudail yashigo yace hibbat yaune XAKI fara fita office ko,ta gyada kanta,yace plzz sis ki kula nasan ki akwai kamun kai so plzz kici gaba da kamun kanki,sbda najiyo labarin wanna CEO din company da zaki fara aiki wlh hibbat shidin akwai son yammata,hibbat ta masto kusa dashi tace ya fudail karkadamu sbda kasan yadda maxa suka dunga chasing dina a London amma ba Wanda na taba muaamala dashi olmost 5yrs INA karatu a London bantaba kula saurayi ko daya ba,kaga kenan Anna ma ba baxan kula kowa ba ,ya fudail yayi murmushi yace I trust u ma sis Meeting din gagawq company yahada,kowa ya tashi yayi bayani,itama hibbat ta tashi ciki kwanancewa akan turanci tayi Nata bayanin kowa sai kallonta yake cike da shaawa da birgewa tana gamawa akayimata tafi,Anwar kallonta kawai yake Dan ya Dade baiga macen da ta tafi da hankali sa ba irin wannan... Latsa kan 👉 Download don sauke cikakken labarin akan wayarku Download